Turkiyya
Appearance
| |||
Devisa nacionala: Egemenlik, kayıtsız şartsız Milletindir (Cin gashi babu wata tantama, na Jama'a ne) | |||
Yaren kasar | Turkanci | ||
Ƙabilu | 70–75% Turks,
18% Kurds, 7–12% saura | ||
Baban birni | Ankara | ||
shugaba | Abdullah Gül | ||
Fadin kasa | 783562 km2 | ||
Ruwa % | (1،3)% | ||
Yawan mutane | 75,627,384 (2013) | ||
Wurin da mutane suke da zama | 239.8/ 2km | ||
Ta samu 'yanci |
24 ga watan oktoba, 1923 | ||
kudin | Liran Turkiyya | ||
kudin da yake shiga kasa a shekara | (1,123.380 billion)$ | ||
kudin da kowane mutume yake samu A shekara | (15,001)$ | ||
banbancin lokaci | EET
+2 UTC | ||
Rane | EEST
+3 UTC | ||
Lambar Yanar gizo | .tr | ||
lambar wayar taraho ta kasa da kasa | +90 |
Turkiyya Kasa ce wadda ta ke tsakanin Nahiyar Asya da ta Turai. Tana makwobtaka da kasashe kamar Iran, Irak, Suriya, Armeniya, Jojiya da bulgariya.
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |