Jump to content

Fadar Gwamnati

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 07:01, 11 ga Yuni, 2023 daga CommonsDelinker (hira | gudummuwa) (Removing PresidentialResidenceBelarus.jpg, it has been deleted from Commons by Krd because: No permission since 3 June 2023.)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)
Fadar Gwamnati
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na gida, government building (en) Fassara da official residence (en) Fassara

Fadar Gwamnati itace mazauni inda shugaban kasa, ko shugaban gwamnati, ko gwamna, ko shugaban addini, shugabannin hukumomin duniya, ko wasu manyan mutane ke zama da gudanar da harkoki. Zai iya zama ko kuma akasin haka ace nan ne yake gudanar da ayyukokinsa da rayuwarsa.