Minnesota
Appearance
Minnesota | |||||
---|---|---|---|---|---|
State of Minnesota (en) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Hail! Minnesota (en) | ||||
| |||||
Kirari | «L’Étoile du Nord (en) » | ||||
Official symbol (en) | Grace (en) da Common Loon (en) | ||||
Inkiya | Land of 10,000 Lakes da Gopher State | ||||
Suna saboda | Minnesota River (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Babban birni | Saint Paul (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,706,494 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 25.34 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 2,207,988 (2020) | ||||
Harshen gwamnati | no value | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Midwestern United States (en) da contiguous United States (en) | ||||
Yawan fili | 225,163 km² | ||||
• Ruwa | 8.41 % | ||||
Coastline (en) | no value | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Lake Superior (en) , Mississippi (kogi), Saint Croix River (en) , Red River of the North (en) , Minnesota River (en) , Lake of the Woods (en) da Rainy River (en) | ||||
Altitude (en) | 365 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Eagle Mountain (en) (701 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Lake Superior (en) (183 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
Manitoba (en) (15 ga Yuli, 1870) Ontario (mul) (1 ga Yuli, 1867) Wisconsin South Dakota Iowa North Dakota Michigan | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Minnesota Territory (en) | ||||
Ƙirƙira | 11 Mayu 1858 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | government of Minnesota (en) | ||||
Gangar majalisa | Minnesota Legislature (en) | ||||
• Governor of Minnesota (en) | Tim Walz (7 ga Janairu, 2019) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Minnesota Supreme Court (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | US-MN | ||||
GNIS Feature ID (en) | 662849 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | mn.gov |
Minnesota jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewacin Tsakiyar ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1858.
Babban birnin jihar Minnesota, Saint Paul ne. Jihar Minnesota yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 225,163, da yawan jama'a 5,679,718.
Gwamnan jihar Minnesota Tim Walz ne, daga zaben gwamnan a shekara ta 2018.