Jump to content

Garko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.
Garko

Wuri
Map
 11°39′N 8°54′E / 11.65°N 8.9°E / 11.65; 8.9
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 450 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Garko

Garko ƙaramar hukuma ce a jihar Kano a Najeriya. Hedkwatar ta tana cikin garin Garko a kan babbar hanyar A237.

Tana da yanki 450 km2 da yawan jama'a 2 a lissafin ƙidayar 2006.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 712.[1]

Manazarta

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi