Jump to content

Aliyu Ibn Abi ɗalib

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Sayyadina Aliyu)
Aliyu Ibn Abi ɗalib
4. Caliph (en) Fassara

656 (Gregorian) - 27 ga Janairu, 661
Sayyadina Usman dan Affan - Mu'awiya
1. Imam of Twelver Shiism (en) Fassara

632 - 661 - Alhasan dan Ali
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 17 ga Maris, 599
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
Harshen uwa Ingantaccen larabci
Mutuwa Kufa, 29 ga Janairu, 661
Makwanci Imam Ali Mosque
Yanayin mutuwa kisan kai (assassination (en) Fassara)
Killed by Abd al-Rahman ibn Muljam (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Abu Talib
Mahaifiya Fatima bint Asad
Abokiyar zama Fatima
Khawla al-Hanafiyya (en) Fassara
Layla bint Mas'ud (en) Fassara
Al-Sahba bint Rabi'a (en) Fassara
Asma bint Umays (en) Fassara
Umm al-Banin
Umamah Yar Zainab
Q61358382 Fassara
Yara
Ahali Jumanah bint Abi Talib (en) Fassara, Fakhitah bint Abi Talib (en) Fassara, Aqeel ibn Abi Talib, Ja'far ibn Abi Talib, Talib ibn Abi Talib (en) Fassara, Rayta bint Abi Talib (en) Fassara, Taliq ibn Abī Ṭālib (en) Fassara da Asma bint Abi Talib (en) Fassara
Ƴan uwa
Yare Banu Hashim
Alids (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a statesperson (en) Fassara, qadi (en) Fassara, Islamic jurist (en) Fassara, muhaddith (en) Fassara, mufassir (en) Fassara, mai shari'a, maiwaƙe da Caliph (en) Fassara
Muhimman ayyuka Mushaf Ali (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci Badar
Yaƙin Uhudu
Invasion of Hamra al-Asad (en) Fassara
Invasion of Banu Nadir (en) Fassara
Invasion of Badr (en) Fassara
Invasion of Banu Mustaliq (en) Fassara
Yaƙin gwalalo
Invasion of Banu Qurayza (en) Fassara
Yaƙin Khaybar
Expedition of Ali ibn Abi Talib against the Banu Tai (en) Fassara
Expedition of Ali ibn Abi Talib (en) Fassara
Expedition of Fidak (en) Fassara
Expedition of Ali ibn Abi Talib (en) Fassara
Battle of the Camel (en) Fassara
Yakin Siffin
Battle of Nahrawan (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Matakan Sayyidina Ali R.A shekara 1400 baya.
Imam Ali Shrine
Sahabin Manzon Allah Abbas lbn Ali

Ali, Alī ibn Abī Ṭālib (Larabci: علي‎, Ya rayu daga 15 ga watan Satumba shekarar 601 zuwa 29 Yanuar 661) Ɗan uwan Manzon Allah ne Muhammad.

Yayi Halifanci daga shekara ta 656 zuwa 661, amma yan shi'a na ganin shi kaɗai yagaji Manzon Allah. Shine Halifanci na hudu a musulunci, yayi mulki daga shekara ta 656 zuwa 661, yagaji Sayyidina Uthman bin Affan wanda yagaje shi ɗan sa Hasan ibn Ali (Na farko daga Imamai ɗin 'yan Shia goma sha biyu, akan bin 'yan shia Zaydi, da Nizari Ismaili).

An haife shi 15 ga watan Satumba shekarar 601 (13 Rajab 21 BH Ka'bah, Makkah, Hijaz, Saudiya Yarasu 29 Yanuar 661 (21 Ramadan AH 40) (Shekararsa 59) a garin Kufa, Iraq, Rashidun Empire Wanda yakashe shi, Abdur Rahman ibne Muljim An birne shi a Masallacin Imam Ali, Najaf, Iraq Matayansa; Fatimah, Umamah bint Zainab, Umm ul-Banin Leila bint Masoud, Asma bint Umays, Khawlah bint Ali bin Abu talib.

Ɗan kabilar (Banu Hashim Bakuraishe) Mahaifinsa; Abu Talib ibn 'Abd al-Muttalib Mahaifiyarsa; Fatimah bint Asad.