Jump to content

Wikipedia:Muƙalar mu ta yau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Shafin dake dauke da mukalar mu a yau na Babban Shafin Hausa Wikipedia

Shafine dake dauke da Mukalar mu na wannna rannan, zaka iya sabunta shafin ta hanyar kirkiran saban template na mukalar mu a yau na wannan rana, amman kada ka goge tsohon shafin, sai dai ka kirkira wani sabo, tsofaffin za'a taskance sune a matsayin kundin tarihin babban shafin Hausa Wikipedia, domin kirkiran saban shafin, an maka alama na wannan template din {{Muƙalar mu a yau 01}}.

An gama wannan
  • Mukalar mu a yau na farko

Template:A yau {{Muƙalar mu a yau 01}}

Ahmad al-Mansur
Gnawa (/ɡ(ə)ˈnɑːwə/) (ko Gnaoua, Ghanawa, Ghanawi, Gnawi' ; Larabci: ڭناوة ) ƙabila ce da ke zaune a Maroko, waɗanda aka kawo a matsayin bayi daga Sahel ta Yammacin Afirka."
Ku kirkira saban Mukalar mu a yau a nan kasa

Template:A yau 02

  • A yau na biyu

Hijirar Sahabban Annabi Muhammad S.A.W zuwa Garin madina. A Lokacin da qurqishawa suka samu labarin yaɗuwan musulunci a cikin garin madina [yathrib] sai suka tsananta cutarwa ga sahabban Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi. Sai Manzon Allah ya umurce su da suyi hijira zuwa madina domin su haɗu da ƴenuwansu musulmai na garin madina [ANSAR]. Sai suka fara barin garin makka a ɓoye, saboda kada ƙuraishawa su hana su yin hijiran. A Lokacin sayyidina Abubakar yaso yayi hijira, sai Annabi ya hana shi, sai ya zauna tare da ANNABI a garin makka.

REFERENCE:KHULASATUN NURIL YAƘIN SHAFI NA 38


Template:A yau 03

  • A yau na uku

Samfuri:Muƙalar mu a yau 03


Template:A yau 04

  • Kanun labarai na hudu

Samfuri:Muƙalar mu a yau 04