Jump to content

Abdulfatai Buhari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdulfatai Buhari
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
District: Oyo North
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2015 -
District: Oyo North
Rayuwa
Cikakken suna Buhari Abdulfatai Omotayo
Haihuwa Ogbomosho, 1965 (59/60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Jami'ar Ilorin
Jami'ar Abuja
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Abdulfatai Omotayo Buhari dan siyasar Najeriya ne mai wakiltar mazabar Oyo ta Arewa.[1][2] An fara zaben shi ne a zaben 2015 na yan majalisar dattawa kuma aka sake zabe shi a zaben 2019 na yan majalisar dattawa.[3][4][5]

Ya taba riƙe muƙamin kwamishinan ƙananan hukumomi da masarautu na jihar Oyo sannan kuma a matsayin shugaban kwamitin majalisar dattawa mai kula da harkokin fasahar sadarwa da fasahar Intanet.[3] A shekarar 2003 ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Ogbomoso ta Arewa da Ogbomoso ta kudu da kuma Oriire.[5][6]

Shi ne shugaban kwamitin majalisar dattawa mai kula da sufurin ƙasa da ruwa a halin yanzu.[7]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-12-12. Retrieved 2023-03-11.
  2. https://thenationonlineng.net/ampion-microsoft-support-200-smes/
  3. 3.0 3.1 https://www.premiumtimesng.com/regional/ssouth-west/315914-apc-candidate-buhari-wins-oyo-north-senatorial-district-seat-again.html?tztc=1
  4. https://thenationonlineng.net/tough-battles-for-the-senate/
  5. 5.0 5.1 https://thenationonlineng.net/tough-battles-for-the-senate/
  6. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-05-13. Retrieved 2023-03-11.
  7. https://www.blueprint.ng/minister-apologies-over-faulty-train-enroute-abuja-kaduna-rail-line/