Afam Ogene
Appearance
Afam Ogene | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Afam Victor Ogene ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Ogbaru ta jihar Anambra a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nwafor (2023-10-20). "LP Rep member, Ogene, wins at tribunal, says it's validation of people's will". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
- ↑ "LP's Ogene Wins Ogbaru Federal Constituency Poll in Anambra – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
- ↑ "Afam Ogene wins Ogbaru Federal Constituency seat" (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.