Akindahunsi Titilayo
Appearance
Akindahunsi Titilayo ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne kuma ɗan majalisa daga jihar Ekiti a Najeriya.[1] [2]
Rayuwar Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Akindahunsi Titilayo ya zama Sanata mai wakiltar mazaɓar Ekiti ta Kudu-maso-Yamma/Ikere/Ise-Orun a karo na biyu a jere, daga shekarun 2003 zuwa 2011.[3] [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
- ↑ Ekitikete (2024-05-16). "Congress: Ekiti PDP Stakeholders Reject Zoning -" (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
- ↑ Ekitikete (2024-05-16). "Congress: Ekiti PDP Stakeholders Reject Zoning -" (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.