Jump to content

Anas El Asbahi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anas El Asbahi
Rayuwa
Haihuwa Moroko, 15 Oktoba 1993 (31 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Raja Club Athletic (en) Fassara2008-201210
  Wydad AC2012-
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Anas El Asbahi (an haife shi a ranar 15 ga watan Oktoba shekara ta 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar Nordic United FC ta Sweden. [1]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin watan Janairu na shekara ta dubu biyu da goma sha huɗu 2014, kocin Hassan Benabicha, ya gayyace shi ya zama wani ɓangare na Moroccan tawagar domin 2014 African Nations Championship . [2] Ya taimaka wa kungiyar zuwa saman rukunin B bayan da ta yi kunnen doki da Burkina Faso da Zimbabwe sannan ta doke Uganda . [3] [4] An fitar da tawagar daga gasar a wasan daf da na kusa da na karshe bayan ta sha kashi a hannun Najeriya . [5] [6]

Maroko

  • Wasannin Hadin Kai na Musulunci : 2013.
  1. Anas El Asbahi at Soccerway
  2. "Morocco name Chan squad". goal.com. Retrieved 12 March 2014.
  3. "Burkina Faso/Morocco: Chan 2014 - Morocco and Burkina Faso On the Scene, All the Day's Program". allafrica.com. Retrieved 12 March 2014.
  4. "CHAN 2014: Final Result: Morocco 3 - 1 Uganda". cafonline.com. Retrieved 12 March 2014.
  5. "CHAN 2014: Morocco, Zimbabwe Clinch Quarter-finals places with Last Group B wins". tripolipost.com. Archived from the original on 12 March 2014. Retrieved 12 March 2014.
  6. "CHAN 2014: Nigeria stun Morocco to make the semi-final". allsports.com.gh. Archived from the original on 27 January 2014. Retrieved 12 March 2014.