Aymen Dahmen
Appearance
Aymen Dahmen | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Sfax (en) , 28 ga Janairu, 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 188 cm |
Aymen Dahmen (An haife shi ranar 28 ga watan janairu, 1997). shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunisiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar CS Sfaxien ta Tunisiya.[1]
Aikin kulob/Ƙungiya
[gyara sashe | gyara masomin]Dahmen ya fara buga wasansa na farko na ƙwararru tare da CS Sfaxien a cikin 2-0 Tunisiya Ligue Professionnelle 1 ta doke ES Métlaoui a 16 ga watan Satumba 2018.[2][2]
Ayyukan kasa
[gyara sashe | gyara masomin]An kira Dahmen ne domin ya wakilci Tunisia U23 don buga wasannin neman tikitin shiga gasar cin kofin Nahiyar Afrika na U-23 na 2019.[3]
Ya buga wasansa na farko a kungiyar kwallon kafa ta Tunisia a ranar 28 ga Maris 2021 a wasan neman tikitin shiga gasar AFCON 2021 da Equatorial Guinea.[2]
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Aymen Dahmen at Soccerway
- Aymen Dahmen at National-Football-Teams.com
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Métlaoui vs. CS Sfaxien-16 September 2018-Soccerway". ca.soccerway.com
- ↑ 2.0 2.1 2.2 Tunisiya v Equatorial Guinea game report". Confederation of African Football . 28 March 2021
- ↑ "CAN U23–Tunisiya: la liste contre le Cameroun avec 3 joueurs de la CAN 2019!". August 27, 2019.