Jump to content

Bajoga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bajoga

Wuri
Map
 10°51′16″N 11°25′55″E / 10.8544°N 11.4319°E / 10.8544; 11.4319
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Gombe
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci

Bajoga gari ne kuma hedikwatar ƙaramar hukumar Funakaye[1] dake jahar Gombe a Arewa maso Gabashin Najeriya.[2] Bajoga ta kasance garine dake da nisan kilomita tara daga Ashaka inda ananne ma'aikatar da'ake sarrafa siminti take.

Sannan kuma tana da nisan kilomita ɗaya (1) daga Bormi, tsohon garin da akayi yaƙi tsakanin turawan mulkin mallaka na Burtaniya[3] da kuma Sarkin Musulmi na wancan Zamanin, Muhammadu Attahiru l. Wanda yayi gudu daga Sokoto[4] zuwa wannan yankin harkuma aka kasheshi a shekarar 1903.

Makaranti Acikin Garin Bajoga:

[gyara sashe | gyara masomin]

1. Government Day Secondary School Bajoga

2. Gombe State Polytechnic Bajoga[5]

3. JIBWIS Islamic Secondary School Bajoga

4. Girl Child Initiative School

5. Gandu Primary School Bajoga

6. Government Vocational Training Center Bajoga.

7. Al'majiri School

8. Sangaru Primary School, Bajoga

9. Government Junior Secondary school Sangaru, Bajoga

10. Government day Secondary school Bajoga South

11. Federal Government Girls college Bajoga

12. Model primary school Bajoga

  1. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.bbc.com/hausa/articles/cpvydgg775eo.amp&ved=2ahUKEwjNkoDnwfiGAxWoRkEAHZGOA9oQyM8BKAB6BAgQEAI&usg=AOvVaw3ZkIT3-5JQgKIkC-77d7Ym
  2. https://www.bbc.com/hausa/articles/cpvydgg775eo
  3. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://amp.dw.com/ha/amurka-da-burtaniya-sun-kai-sabbin-hare-hare-yemen/a-68167495&ved=2ahUKEwiqlZOEwviGAxUPa0EAHYtGBY0QyM8BKAB6BAgIEAI&usg=AOvVaw3K6HEf86J-yuIzw6YuPZ3J
  4. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.channelstv.com/2024/06/25/no-plan-to-dethrone-sultan-says-sokoto-govt/amp/&ved=2ahUKEwiTxPSkwviGAxVXU0EAHa3RCmEQyM8BKAB6BAgkEAE&usg=AOvVaw2BvVqaXYG3XeAqz94m0h_F
  5. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Gombe_State_Polytechnic