Benedict Ayade
Appearance
Benedict Ayade | |||||
---|---|---|---|---|---|
29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023 ← Liyel Imoke - Bassey Otu (en) →
| |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Benedict Bengioushuye Ayade | ||||
Haihuwa | Jahar Cross River, 2 ga Maris, 1969 (55 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Ƴan uwa | |||||
Abokiyar zama | Linda Ayade (en) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Ibadan Jami'ar Ambrose Alli | ||||
Matakin karatu | Bachelor of Laws (en) | ||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Ibibio | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Benedict Bengioushuye Ayade, (An haife shi a 2 ga watan Maris shekara ta 1969), Dan Nijeriya ne kuma ɗan siyasa wanda shine Gwamnan Jihar Cross River a yanzu, ya kama aiki tun daga 29 ga watan Mayu 2015. Ya nemi takarar gwamna, inda aka zabe sa a zaben watan April 2015 a karkashin jamiyar People's Democratic Party (PDP). Kafin nan shi Dan majalisar dattawa ne na 7th Sanata ne a Nigeria.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Election update : Prof. Ben Ayade wins in Cross River State". Encomium. April 13, 2015. Retrieved 13 April 2015.