Benin
Appearance
Benin | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
Take | L'Aube Nouvelle (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«Fraternité, Justice, Travail» «Fraternity, Justice, Labour» «Братство, справедливост, труд» «Bratstvo, pravica, delo» «Brawdoliaeth, Cyfiawnder, Gwaith» | ||||
Suna saboda | Bight of Benin (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Porto-Novo | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 14,111,034 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 122.96 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 114,763 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Mont Sokbaro (658 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Bight of Benin (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | French West Africa (en) | ||||
Ƙirƙira | 1 ga Augusta, 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | representative democracy (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Benin (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• Shugaban kasar jamhuriyar Benin | Patrice Talon (6 ga Afirilu, 2016) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 17,690,083,520 $ (2021) | ||||
Kuɗi | CFA franc Yammacin Afirka | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .bj (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +229 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 117 (en) da 118 (en) | ||||
Lambar ƙasa | BJ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gouv.bj |
Benin: tana daya daga cikin. Kasashen yammacin Afrika, kuma ita karamar kasa ce, da can ana cemata dukome , a shekara ta 1894 kasar faransa ta mamaye ta har zuwa shekara ta 1960 sannan ta samu Yancin kanta. Benin ta yi iyaka da kasashe hudu su ne; daga, gabacin ta Najeriya, daga yammacin ta Togo, daga arewacin ta Nijar, daga arewa maso yammaci ta burkina faso, Benin kasa ce me tsawo daga kudanci zuwa arewaci (650 )km , kuma tsawanta daga gabance, zuwa yammace ( 110 ) km, harshen Faransanci shi ne yaren kasar, tana da yawan mutane kimanin (4,418,000 ) a shekara ta 1988, babban birnin ta Cotonou yawan mutanen ta sun kai (1050) , Benin tana da yaruka masu dinbun yawa ( fun, adja buriya hausa dande ) da suran su.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Mulki
[gyara sashe | gyara masomin]Arziki
[gyara sashe | gyara masomin]Wasanni
[gyara sashe | gyara masomin]Fannin tsaro
[gyara sashe | gyara masomin]Kimiya da Fasaha
[gyara sashe | gyara masomin]Sifiri
[gyara sashe | gyara masomin]
Sifirin Jirgin Sama
[gyara sashe | gyara masomin]Sifirin Jirgin Kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Al'adu
[gyara sashe | gyara masomin]Mutane
[gyara sashe | gyara masomin]Yaruka
[gyara sashe | gyara masomin]Abinci
[gyara sashe | gyara masomin]
Tufafi
[gyara sashe | gyara masomin]Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Addinai
[gyara sashe | gyara masomin]Musulunci
[gyara sashe | gyara masomin]Kiristanci
[gyara sashe | gyara masomin]Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Natitingou
-
Benin
-
Coci A Benin
-
Our Lady of the Immaculate Conception Cathedral, Porto-Novo
-
Benin
-
Tutar kasar
-
Boni Yayi, tsohon Shugaban Kasar
-
Cotonou, Benin
-
Bakin Teku Benin
-
Chef Tchaourou1932
-
Ganvié-Health Center.
-
Abin tunawa da 'Yancin Kai
-
Babban dakin karatun littattafai na kasa
-
Bakin tekun Benin
-
Babban masallacin Kwatano a kasar Benin
-
Hotal a kwatano
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |