Ciwon kunne
Appearance
Ciwon kunne | |
---|---|
Description (en) | |
Iri |
ear symptom (en) pain (en) |
Specialty (en) |
neurology (en) otolaryngology (en) |
Sanadi |
Mura, upper respiratory tract infection (en) , otitis media (en) , otitis externa (en) , foreign body in ear (en) , parotitis (en) , Angalawa, Gyambo, sinusitis (en) dental disease (en) |
Identifier (en) | |
ICD-10 | H92 |
ICD-9 | 388.7 |
DiseasesDB | 18027 |
MedlinePlus | 003046 |
eMedicine | 003046 |
MeSH | D004433 |
Ciwon kunne ciwo ne mai matukar hadari ga lafiyar jikin mutum, domin ciwon yakan haddasa rashin ji kuma ciwon ya kan azabtar da mutum da zafi mai tsananin radadi da kuma guda.[1]
Abubuwan da ciwon kunne ke kawowa
[gyara sashe | gyara masomin]- Ruwa mai wari
- Rashin ji
- Shanyewar bangaren kunne
- Zafin kunne mai radadi. Da dai sauran su. Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.