Jump to content

Eseme Eyiboh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Eseme Eyiboh ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. Ya yi aiki a matsayin ɗan majalisar dokokin jihar Akwa Ibom kuma ya wakilci mazaɓar tarayya ta Eket a majalisar wakilai daga shekarun 2007 zuwa 2011. [1] A halin yanzu shi ne mai bai wa shugaban majalisar dattawa shawara ta musamman kan harkokin yaɗa labarai, Godswill Akpabio. [2] [3] [4]

  1. "Ex-Rep, Eseme Eyiboh, dumps PDP, joins APC". www.premiumtimesng.com. Retrieved 2025-01-05.
  2. "Akpabio Appoints Ex-Reps Spokesman, Eyiboh As Media Adviser – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  3. Nwafor (2023-09-10). "Akpabio picks Eyiboh as Media adviser". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  4. Lawal, Kayode (2023-09-10). "Akpabio names ex-Reps spokesman, Eyiboh Media Adviser". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.