Jump to content

Freetown

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Freetown


Wuri
Map
 8°29′00″N 13°13′59″W / 8.4833°N 13.2331°W / 8.4833; -13.2331
JamhuriyaSaliyo
Province of Sierra Leone (en) FassaraWestern Area (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 951,000 (2014)
• Yawan mutane 2,663.87 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 357,000,000 m²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta da Sierra Leone River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 26 m
Bayanan tarihi
Wanda ya samar John Clarkson (en) Fassara
Ƙirƙira 1792
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Freetown City Council (en) Fassara
• Gwamna Yvonne Aki-Sawyerr (en) Fassara (11 Mayu 2018)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Freetown (lafazi : /feritowen/) birni ne, da ke a ƙasar Saliyo ko Sierra Leone. Shi ne babban birnin ƙasar Saliyo. Freetown tana da yawan jama'a 1,055,964, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Freetown a shekara ta 1787.