Iyamu Bright
Appearance
Iyamu Bright Aitenguobo ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A yanzu haka yana matsayin wakilin Jiha kuma mai wakiltar mazaɓar Orhionmwon II a Majalisar Dokokin Jihar Edo. [1]
A watan Oktoban 2024, wata shida bayan dakatar da shi a watan Mayun shekara ta 2024, majalisar dokokin jihar Edo ta mayar da Iyamu bakin aiki bayan zarginsa da dasa laya a harabar majalisar. [2] [3] [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ sunnews (2024-05-09). "EDHA crisis: I 've no intention of impeaching Speaker, says Iyamu". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ Atungwu, Matthew (2024-06-24). "Edo Assembly recalls suspended lawmaker, Iyamu". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ Akintayo, Opeoluwani (2024-05-06). "Edo Assembly Suspends Three Lawmakers Over Impeachment Plot". Channels Television (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "Edo State Assembly Recalls Suspended Member | AIT LIVE". ait.live (in Turanci). 2024-06-25. Retrieved 2025-01-06.